iqna

IQNA

IQNA - Adadin wadanda suka mutu sakamakon gobarar da ta auku a kwanakin baya  a wani masallaci a Kano da ke arewacin Najeriya ya kai 21.
Lambar Labari: 3491254    Ranar Watsawa : 2024/05/31

Tehran (IQNA) an kawo karshen gasar kur’ani ta kasa karo na talatin da biyar a tarayyar Najeriya.
Lambar Labari: 3485768    Ranar Watsawa : 2021/03/28